Yohanna 7:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Mai magana don kansa, neman ɗaukakar kansa yake yi. Amma mai neman ɗaukakar wanda ya aiko shi, shi ne mai gaskiya, ba kuwa rashin gaskiya a gare shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Mai magana don kansa, neman ɗaukakar kansa yake yi. Amma mai neman ɗaukakar wanda ya aiko shi, shi ne mai gaskiya, ba kuwa rashin gaskiya a gare shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |