Yohanna 6:70 - Sabon Rai Don Kowa 202070 Sai Yesu ya amsa ya ce, “Ba ni na zaɓe ku Sha Biyu ba? Amma ɗayanku Iblis ne!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki70 Sai Yesu ya amsa musu ya ce, “Ba ni na zaɓe ku, ku goma sha biyu ba? To, ɗayanku Iblis ne.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |