Yohanna 6:41 - Sabon Rai Don Kowa 202041 Da jin haka, Yahudawa suka fara gunaguni a kansa, domin ya ce, “Ni ne burodin da ya sauka daga sama.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki41 Sai fa Yahudawa suka yi masa gunaguni, domin ya ce, “Ni ne Gurasan da ya sauko daga Sama.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |