Yohanna 6:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 Da taron suka lura cewa Yesu da almajiransa ba sa can, sai suka shiga jiragen ruwa suka tafi Kafarnahum neman Yesu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki24 Sa'ad da kuwa taron suka ga ba Yesu, ba almajiransa a nan, su ma suka shiga ƙananan jiragen, suka tafi Kafarnahum neman Yesu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |