Yohanna 6:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 inda suka shiga jirgin ruwa suka tasar wa haye tafkin zuwa Kafarnahum. A lokacin kuwa duhu ya yi, Yesu kuma bai riga ya zo wurinsu ba tukuna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Suka shiga jirgi suka tasar wa haye tekun zuwa Kafarnahun. A sa'an nan duhu ya yi, Yesu kuwa bai zo wurinsu ba tukuna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |