Yohanna 6:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Sa’ad da duk suka ci suka ƙoshi, sai ya ce wa almajiransa,“Ku tattara gutsattsarin da suka rage. Kada kome yă lalace.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 Da suka ci suka ƙoshi, sai ya ce wa almajiransa, “Ku tattara gutsattsarin da suka saura, kada kome ya ɓata.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Suka kame birane masu katanga masu ƙarfi, da ƙasa masu ba da amfani; suka mallaki gidaje cike da kowane irin abu mai kyau, da rijiyoyin da aka riga aka haƙa, da gonakin inabi, da gonakin itatuwan zaitun da kuma itatuwan ba da ’ya’ya a yalwace a ciki. Suka ci suka ƙoshi, suka kuma yi ƙiba; suka ji daɗi cikin alherinka mai girma.