Yohanna 6:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Sa’an nan Yesu ya ɗauki burodin, ya yi godiya, ya kuma rarraba wa waɗanda suke zaune gwargwadon abin da ya ishe su. Haka kuma ya yi da kifin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Yesu ya ɗauki gurasar, bayan ya yi godiya ga Allah kuma, sai ya rarraba wa waɗanda suke zazzaune. Haka kuma ya yi da kifin, gwargwadon abin da ya ishe su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |