Yohanna 5:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Da Yesu ya gan shi kwance a can ya kuma sami labari cewa ya daɗe a wannan hali, sai ya tambaye shi, “Kana so ka warke?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Da Yesu ya gan shi kwance, ya kuma sani ya daɗe da wannan hali, sai ya ce masa, “Kana so a warkar da kai?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |