Yohanna 5:44 - Sabon Rai Don Kowa 202044 Ta yaya za ku gaskata in kuna neman yabon junanku, ba kwa kuwa yin ƙoƙarin neman yabon da yake zuwa daga Allah Makaɗaici? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki44 Ta yaya za ku ba da gaskiya, ku da kuke karɓar girma a junanku, girman da yake daga Allah Makaɗaici kuwa, ba kwa nemansa? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |