Yohanna 5:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Daga baya Yesu ya same shi a haikali ya ce masa, “Ga shi, ka warke. Ka daina yin zunubi, in ba haka ba wani abin da ya fi wannan muni zai iya samunka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Bayan haka Yesu ya same shi a Haikali, ya ce masa, “Ka ga fa, ka warke! To, ka daina yin zunubi, don kada wani abu da ya fi wannan muni ya same ka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |