Yohanna 4:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Rijiyar Yaƙub kuwa tana can, Yesu kuwa, saboda gajiyar tafiya, sai ya zauna a bakin rijiyar. Wajen sa’a ta shida ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Rijiyar Yakubu kuwa a nan take. Saboda gajiyar tafiya fa, sai Yesu ya zauna haka nan a bakin rijiyar. Wajen tsakar rana ce kuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |