Yohanna 4:53 - Sabon Rai Don Kowa 202053 Sai mahaifin ya gane a daidai wannan lokaci ne Yesu ya ce masa, “Ɗanka zai rayu.” Saboda haka shi da dukan iyalinsa suka gaskata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki53 Sai uban ya gane, daidai lokacin nan ne, Yesu ya ce masa, “Ɗanka a raye yake.” Shi da kansa kuwa ya ba da gaskiya, da jama'ar gidansa duka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |