Yohanna 4:52 - Sabon Rai Don Kowa 202052 Da ya tambayi lokacin da ɗansa ya sami sauƙi, sai suka ce masa, “Zazzaɓin ya sake shi jiya a sa’a ta bakwai.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki52 Sai ya tambaye su ainihin lokacin da ya fara samun sauƙi. Suka ce masa, “Jiya da ƙarfe ɗaya na rana zazzaɓin ya sake shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |