Yohanna 4:35 - Sabon Rai Don Kowa 202035 Ba kukan ce, ‘Sauran wata huɗu a yi girbi ba?’ Ina gaya muku, ku ɗaga idanu ku dubi gonaki! Sun isa girbi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki35 Ba kuna cewa, kaka saura wata huɗu ba? Ina gaya muku fa, ku duba gonaki, ku gani, sun nuna sun isa girbi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |