Yohanna 3:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Iska takan hura zuwa inda take so. Kai kakan ji motsinta, sai dai ba ka iya sanin inda take fitowa ko kuwa inda za ta. Haka yake ga duk wanda aka haifa ta wurin Ruhu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Iska tana busawa inda ta ga dama. Kakan ji motsinta, amma ba ka san inda ta fito da inda za ta. Haka fa yake ga duk wanda Ruhu ya haifa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |