Yohanna 3:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Yesu ya amsa ya ce, “Gaskiya nake faɗa maka, ba wanda zai iya ganin mulkin Allah sai an haife shi ta wurin ruwa da kuma Ruhu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Yesu ya amsa masa ya ce, “Lalle hakika, ina gaya maka, in ba an haifi mutum ta ruwa da kuma Ruhu ba, ba zai iya shiga Mulkin Allah ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |