Yohanna 3:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Gaskiya nake faɗa maka, muna magana a kan abin da muka sani, muka kuma shaida abin da muka gani ne, amma har yanzu kun ƙi ku karɓi shaidarmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Lalle hakika, ina gaya maka, abin da muka sani shi muke faɗa, muna kuma shaidar da abin da muka gani, amma kun ƙi yarda da shaidarmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |