Yohanna 21:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Ya ce musu, “Ku jefa abin kamun kifinku dama da jirgin ruwan, za ku samu.” Da suka yi haka, sai suka kāsa jawo abin kamun kifin saboda yawan kifi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Ya ce musu, “Ku jefa taru dama da jirgin za ku samu.” Suka jefa, har suka kāsa jawo shi don yawan kifin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |