Yohanna 21:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Yesu ya ce musu, “Ku zo ku karya kumallo.” Ba wani daga cikin almajiran da ya yi karambanin tambayarsa, “Wane ne kai?” Sun san cewa Ubangiji ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 Sai Yesu ya ce musu, “Ku zo ku karya kumallo.” Daga cikin almajiran kuwa ba wanda ya yi ƙarfin halin tambayarsa ko shi wane ne, domin sun sani Ubangiji ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |