Yohanna 21:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Sai Siman Bitrus ya hau ya jawo abin kamun kifin gaci. Ya cika da manyan kifi, 153, amma duk da yawansun nan abin kamun kifin bai tsintsinke ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Sai Bitrus ya hau jirgin, ya jawo tarun gaci, cike da manyan kifaye dari da hamsin da uku. Amma duk da yawansu haka, tarun bai kece ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |