Yohanna 20:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 Bayan ya faɗa haka, sai ya nuna musu hannuwansa da gefensa. Sai almajiran suka yi farin ciki ƙwarai da suka ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki20 Da ya faɗi haka, ya nuna musu hannuwansa da kwiɓinsa. Sai almajiran suka yi farin ciki da ganin Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |