Yohanna 20:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Suka tambaye ta cewa, “Mace, don me kike kuka?” Ta ce, “Sun ɗauke Ubangijina, ban kuma san inda suka ajiye shi ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Suka ce mata, “Uwargida, don me kike kuka?” Ta ce musu, “Ai, an ɗauke Ubangijina, ban kuwa san inda aka sa shi ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |