Yohanna 20:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Maryamu kuwa ta tsaya a bakin kabarin daga waje tana kuka. Da tana cikin kuka, sai ta sunkuya ta leƙa cikin kabarin, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Maryamu kuwa tana tsaye a bakin kabarin daga waje, tana kuka. Tana cikin kuka sai ta duƙa, ta leƙa kabarin, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |