Yohanna 20:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Da sassafe a ranar farko ta mako, tun da sauran duhu, Maryamu Magdalin ta tafi kabarin ta kuwa tarar an kawar da dutsen daga bakin kabarin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 To, a ranar farko ta mako, Maryamu Magadaliya ta je kabarin da asuba, tun da sauran duhu, ta ga an kawar da dutsen daga kabarin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |