Yohanna 2:22 - Sabon Rai Don Kowa 202022 Bayan da ya tashi daga matattu, sai almajiransa suka tuna da abin da ya faɗa. Sa’an nan suka gaskata Nassi da kuma kalmomin da Yesu ya yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki22 Saboda haka bayan an tashe shi daga matattu, almajiransa suka tuna ya faɗi haka, suka kuma gaskata Nassi da maganar da Yesu ya faɗa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |