Yohanna 19:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Yahudawa dai suka nace suna cewa, “Mu fa muna da doka, kuma bisa ga dokar dole yă mutu domin ya mai da kansa Ɗan Allah.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Yahudawa suka amsa masa suka ce, “Ai, muna da Shari'a, bisa ga Sharian nan kuwa ya wajaba a kashe shi, saboda ya mai da kansa Ɗan Allah.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |