Yohanna 19:41 - Sabon Rai Don Kowa 202041 A inda aka gicciye Yesu, akwai wani lambu, a cikin lambun kuwa akwai sabon kabari, wanda ba a taɓa sa kowa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki41 A wurin da aka gicciye shi kuwa akwai wani lambu, a cikin lambun kuma da wani sabon kabari wanda ba a taɓa sa kowa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |