Yohanna 19:34 - Sabon Rai Don Kowa 202034 A maimako, sai ɗaya daga cikin sojojin ya soki Yesu a gefe da māshi, nan take jini da ruwa suka fito. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki34 Sai dai ɗaya daga cikin sojan nan ya soke shi da mashi a kwiɓi, nan da nan sai ga jini da ruwa suka gudano. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |