Yohanna 18:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Yesu ya amsa ya ce, “Ai, na gaya muku ni ne shi. In kuma ni ne kuke nema, to, sai ku bar waɗannan su tafi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Yesu ya amsa ya ce, “Ai, na gaya muku, ni ne. In kuwa ni kuke nema, ku bar waɗannan su tafi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |