Yohanna 18:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Suka amsa suka ce, “Yesu Banazare.” Yesu ya ce, “Ni ne shi.” (Yahuda kuwa wanda ya bashe shi yana nan tsaye tare da su.) အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Suka amsa masa suka ce, “Yesu Banazare.” Yesu ya ce musu, “Ni ne.” Yahuza kuwa da ya bāshe shi yana tsaye tare da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |