Yohanna 18:34 - Sabon Rai Don Kowa 202034 Yesu ya yi tambaya ya ce, “Wannan ra’ayin kanka ne, ko waɗansu ne suka yi maka magana game da ni?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki34 Yesu ya amsa ya ce, “Wato wannan faɗarka ce, ko kuwa waɗansu ne suka ce da ni haka a wurinka?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |