Yohanna 17:25 - Sabon Rai Don Kowa 202025 “Ya Uba Mai Adalci, ko da yake duniya ba tă san ka ba, ni na san ka, sun kuma san kai ka aiko ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki25 Ya Uba mai adalci, duniya kam, ba ta san ka ba, amma ni na san ka, waɗannan kuma sun sani kai ne ka aiko ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |