Yohanna 17:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 Ni a cikinsu kai kuma a cikina. Bari su kasance da cikakken haɗinkai, domin duniya ta san cewa kai ka aiko ni. Ka kuwa ƙaunace su yadda ka ƙaunace ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki23 ni a cikinsu, kai kuma a cikina, domin su zama ɗaya sosai, duniya ta gane kai ne ka aiko ni, ta kuma gane ka ƙaunace su kamar yadda ka kaunace ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |