Yohanna 17:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Na gaya musu maganarka duniya kuwa ta ƙi su, don su ba na duniya ba ne yadda ni ma ba na duniya ba ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Na faɗa musu maganarka, duniya kuwa ta ƙi su, domin su ba na duniya ba ne, kamar yadda ni ma ba na duniya ba ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |