Yohanna 17:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 “Yanzu ina zuwa wurinka, sai dai na faɗi waɗannan abubuwa ne tun ina a duniya domin farin ciki yă zama cikakke a cikinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Amma yanzu ina zuwa wurinka. Ina faɗar wannan magana tun ina duniya, domin farin cikina ya zama cikakke a zukatansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |