Yohanna 15:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Da ku na duniya ne, da ta ƙaunaci abinta. Kamar yadda yake, ku ba na duniya ba ne, na zaɓe ku daga duniya, shi ya sa duniya take ƙinku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Da ku na duniya ne da duniya ta so abinta, amma saboda ku ba na duniya ba ne, na kuma zaɓe ku daga duniya, shi ya sa duniya take ƙinku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |