Yohanna 15:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 In kuka yi biyayya da umarnaina, za ku kasance a cikin ƙaunata, kamar dai yadda na yi biyayya da umarnan Ubana na kuma kasance a cikin ƙaunarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 In kun bi umarnina, za ku zauna cikin ƙaunar da nake muku, kamar yadda ni na bi umarnin Ubana, na kuma zauna cikin ƙaunar da yake mini. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |