Yohanna 14:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Ba ka gaskata cewa ina cikin Uba, Uba kuma yana cikina ba? Kalmomin da nake gaya muku ba na kaina ba ne. Ai, Uban da yake raye a cikina ne yake aikinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Wato ba ka gaskata ba cikin Uba nake, Uba kuma cikina? Maganar da nake faɗa muku, ba domin kaina nake faɗa ba, Uba ne da yake zaune a cikina yake yin ayyukansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |