Yohanna 13:36 - Sabon Rai Don Kowa 202036 Siman Bitrus ya tambaye shi ya ce, “Ubangiji ina za ka?” Yesu ya amsa ya ce, “Wurin da za ni, ba za ka iya zuwa yanzu ba, amma za ka bi ni daga baya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki36 Bitrus ya ce masa, “Ya Ubangiji, ina za ka?” Yesu ya amsa ya ce, “Inda za ni, ba za ka iya bina yanzu ba, amma daga baya za ka bi ni.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |