Yohanna 13:31 - Sabon Rai Don Kowa 202031 Da ya tafi, sai Yesu ya ce, “Yanzu ne aka ɗaukaka Ɗan Mutum aka kuma ɗaukaka Allah a cikinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki31 Bayan ya fita kuma sai Yesu ya ce, “Yanzu ne aka ɗaukaka Ɗan Mutum, aka kuma ɗaukaka Allah ta wurinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |