Yohanna 12:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 Duk wanda zai bauta mini dole yă bi ni, inda kuma nake, a can bawana zai kasance. Ubana zai girmama wanda yake bauta mini. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki26 Wanda duk zai bauta mini, ya bi ni. Inda nake kuma, nan bawana zai kasance shi ma. Kowa yake bauta mini, Uba zai girmama shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |