Yohanna 12:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Da fari almajiransa ba su gane dukan wannan ba. Sai bayan da aka ɗaukaka Yesu, sa’an nan suka gane cewa an rubuta waɗannan abubuwa game da shi ne, har ma suka yi masa waɗannan abubuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Da fari almajiransa ba su gane abin nan ba, amma bayan an ɗaukaka Yesu, suka tuna abin nan a rubuce yake game da shi, har ma aka yi masa shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |