Yohanna 11:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Yesu ya amsa ya ce, “Ba sa’a goma sha biyu ce yini guda ba? Mutumin da yake tafiya da rana ba zai yi tuntuɓe ba gama yana ganin hasken duniyan nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Yesu ya amsa ya ce, “Ba sa'a goma sha biyu ce yini ɗaya ba? Kowa yake tafiya da rana ba ya tuntuɓe, don yana ganin hasken duniyan nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |