Yohanna 11:31 - Sabon Rai Don Kowa 202031 Da Yahudawan da suke tare da Maryamu a cikin gida, suke mata ta’aziyya, suka ga ta yi wuf ta fita, sai suka bi ta, suna tsammani za tă kabarin ne tă yi kuka a can. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki31 Da Yahudawan da suke tare da ita a cikin gida, suna yi mata ta'aziyya, suka ga Maryamu ta yi maza ta tashi ta fita, suka bi ta, suna zaton za ta kabarin ne, ta yi kuka a can. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |