Yohanna 11:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Yahudawa da yawa kuwa suka zo wurin Marta da Maryamu don su yi musu ta’aziyya, saboda rasuwar ɗan’uwansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Yahudawa da yawa sun zo su yi wa Marta da Maryamu ta'aziyyar ɗan'uwansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |