Yohanna 10:41 - Sabon Rai Don Kowa 202041 mutane da yawa suka zo wurinsa. Suka ce, “Ko da yake Yohanna bai yi wani abin banmamaki ba, duk abubuwan da Yohanna ya faɗa game da mutumin nan gaskiya ne.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki41 mutane kuwa da yawa suka zo wurinsa, sai suka riƙa cewa, “Hakika, Yahaya bai yi wata mu'ujiza ba, amma duk abin da ya faɗa game da mutumin nan gaskiya ne.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |