Yohanna 10:32 - Sabon Rai Don Kowa 202032 amma Yesu ya ce musu, “Na nuna muku ayyukan alheri masu yawa da Uba ya aiko ni in yi, a kan wanne kuke so ku jajjefe ni?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki32 Yesu ya amsa musu ya ce, “Na nuna muku ayyuka nagari masu yawa daga wurin Uba, a kan wanne a cikinsu za ku jajjefe ni?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |