Yohanna 10:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Mai gadin yakan buɗe wa makiyayin ƙofa, tumakin kuma sukan saurari muryarsa. Yakan kira tumakinsa da suna, yă kuma fid da su waje. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Mai tsaron ƙofar yakan buɗe masa, tumakin kuma sukan saurari murya tasa, yakan kama sunan nasa tumaki, ya kai su waje. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |