Yohanna 10:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 sai Yahudawa suka taru kewaye da shi, suka ce masa, “Har yaushe za ka bar mu da shakka? In kai ne Kiristin, ka faɗa mana a fili mana.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki24 sai Yahudawa suka kewaye shi, suka ce masa, “Har yaushe za ka bar mu da shakka? In dai kai ne Almasihun, ka gaya mana a fili.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |