Yohanna 10:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 Amma waɗansu suka ce, “Kai, waɗannan kalmomi ba na mai aljani ba ne. Anya, aljani yana iya buɗe idanun makaho?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki21 Waɗansu kuwa suka ce, “A'a, wannan magana, ai, ba ta mai iska ba ce. Ashe, iska tana iya buɗe wa makaho ido?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |